#VOA60 DUNIYA: Yawan mutanen da coronavirus ta kashe a Amurka ya haura duba dari biyu da hamsin, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau yawan mutanen da coronavirus ta kashe a Amurka ya haura duba dari biyu da hamsin yayin da ake samun karuwar masu cutar a fadin kasar, da wasu sauran labarai.