VOA60 DUNIYA: 'Yan sanda a Thailand sun harba wani ruwa mai zafi kan dubban masu zanga zangar adawa, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran Duniya na yau,'yan sanda a Thailand sun harba wani ruwa mai zafi kan dubban masu zanga zangar adawa da gwamnatin Firai minsta Prayuth Chan-ochan wacce ta rikide zuwa tashin hankali, da wasu sauran labarai.