VOA60 DUNIYA: Wata kotu a Thailand ta bada umarnin dakatar da wani gidan talabujin bayan gwamnati ta zargi tashar, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau, wata kotu a Thailand ta bada umarnin dakatar da wani gidan talabujin bayan gwamnati ta zargi tashar da saba matakan kawo karshen zanga-zanga ta tsawon watanni uku, da wasu sauran labarai.