VOA60 DUNIYA: Wata kotu a Lebanon ta yanke wa wani dan jam'iyyar siyasa ta Hezbollah hukuncin shekara biyar, da wasu sauran labarai.
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau wata kotu a Lebanon ta yanke wa wani dan jam'iyyar siyasa ta Hezbollah hukuncin shekara biyar, da wasu sauran labarai.