VOA60 DUNIYA: Wani bidiyo da aka fitar ya nuna wani 'dan sanda ya harbe wata mata da 'danta a Philippines, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau wani bidiyo da aka fitar ya nuna lokacin da wani 'dan sanda wanda ya tashi daga aiki ya harbe wata mata da 'danta a Philippines abin da ya sa mutane ka ta Allah wadai da al'amarin, da wasu sauran labarai.