VOA60 DUNIYA: Tangardar Na'urar Tattara Bayanan Gwajin COVID-19 A Burtaniya Ta Sa Ba A Aika Sakamakon Gwajin Sama Da Dubu 15 Kan Lokaci Ba
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: Tangardar na'urar tattara bayanan gwajin cutar Coronavirus a Burtaniya ta sa ba a aika sakamakon gwajin sama da dubu 15 zuwa confuta akan lokaci ba, da kuma wasu labaran.