VOA60 DUNIYA: Shugaban Rasha ya jagoranci cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Azerbaijan da Armenia, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau, shugaban Rasha Vladimir Putin ya jagoranci cimma takaitacciyar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Azerbaijan da Armenia, da wasu sauran labarai.