VOA60 DUNIYA: Shugaban Rasha Vlamir Putin ya ce yana fatan shugaban Amurka mai shigowa zai hada karfi da Rasha, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau shugaban Rasha Vlamir Putin ya ce yana fatan shugaban Amurka mai shigowa Joe Biden zai hada karfi da Rasha domin warware tankiya dake tsakanin kasashen, da wasu sauran labarai.