VOA60 DUNIYA: Mazauna London na sun cika wauraren barasa da gaidajen abinci da na shakatawa kafin dokar kulle, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau mazauna London na Burtaniya sun cika wauraren barasa da gaidajen abinci da kuma na shakatawa a karo na karshe kafin sanya dokar kulle a fadin kasar, da wasu sauran labarai.