VOA60 DUNIYA: Mahaukaciyar guguwa Vamco mai hade da ruwa ta buga Philipines inda ta yi sanadiyar mutuwar mutane 26, da wasu sauran labarai.
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau mahaukaciyar guguwa Vamco mai hade da ruwa ta buga Philipines inda ta yi sanadiyar mutuwar mutane 26 sannan wasu 14 suka bace, da wasu sauran labarai.