VOA60 Duniya: Israel da Gaza

Your browser doesn’t support HTML5

Akalla mutane 58 aka kashe kuma sama da 2,700 aka ji wa raunukka a cikin tashin hankali mafi muni da ya barke a Zirin Gaza tun yakin 2014.