VOA60 DUNIYA: Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta lashe kyautar Nobel ta zaman lafiya, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta lashe kyautar Nobel ta zaman lafiya saboda kokarin ta na yaki da yunwa da karancin abinci a duniya, da wasu sauran labarai.