VOA60 DUNIYA: Dubban masu zanga-zangar kin jinin gwamnati a Thailand, sun mamaye wani gini mai tarihi a Bangkok, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: Dubban masu zanga-zangar kin jinin gwamnati a Thailand, sun mamaye wani gini mai tarihi ga dimukradiya a Bangkok, bayan sun yi arangama da masu goyon bayan tsarin masarauta, da wasu sauran labarai.