VOA60 DUNIYA: Daruruwan mutane sunyi zanga-zanga a Belarus don neman shugaba Alexander Lukashenko ya sauka, da wasu sauran labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau daruruwan mutane sunyi zanga-zanga a Belarus bayan da jagorar 'yan adawa ta yi kiran yin hakan don neman shugaba Alexander Lukashenko ya sauka, da wasu sauran labarai.