VOA60 DUNIYA: China ta harba kumbo zuwa duniyar wata da nufin dauko duwatsu daga duniyar, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau China ta harba kumbo zuwa duniyar wata da nufin dauko duwatsu daga duniyar wanda shi ne karo na farko da wata kasa a duniya tayi yunkurin samo samfurin duniyar watan tun 1970, da wasu sauran labarai.