VOA60 DUNIYA: Bayan mako shida ana fada tsakanin Azberjan da Armenia, Rasha ta tura sojojin wanzar da zaman lafiya, da wasu saurari labarai
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau bayan mako shida ana fada tsakanin Azberjan da Armenia, Rasha ta tura sojojin wanzar da zaman lafiya don kulla yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin kasashen biyu, da wasu saurari labarai.