VOA60 DUNIYA: A Faransa akalla mutane 3 sun mutu sannan wasu suka raunata lokacin da wani ya kai masu hari da wuka, da wasu sauran labarai.
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau a Faransa akalla mutane 3 sun mutu sannan wasu suka raunata lokacin da wani mutum ya kai masu hari da wuka, da wasu sauran labarai.