VOA60 DUNIYA: A Amurka adadin masu kamuwa da Coronavirus ya karu daga 104,000 zuwa 145,000 fiye da dubu 60 a asibiti da wasu saurari labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau a Amurka adadin masu kamuwa da Coronavirus ya karu daga 104,000 zuwa 145,000 a ranar Laraba. Aikin na neman yiwa ma'aikatan lafiya yawa, yayin da aka kwantar da fiye da mutane dubu 60 a asibiti, da wasu saurari labarai.