VOA60 DUNIYA: Sakataren Tsaron Amurka, Jim Mattis, Yace Kulla Huldar Soja Da Kasar Rasha Ba A Yanzu ba

Your browser doesn’t support HTML5

S: Sakataron Tsaron Amurka, Jim Mattis, ya ce a yanzu kam Amurka dama kadan take da ita, ta kulla huldar soji da Rasha, musamman idan aka yi la’akkari da kutse da Rashan ta yi a zaben shugaban kasar.