VOA60 AFIRKA: 'Yan siyasan Libya daga gwamnatoci biyu dake hamayya da juna sunyi ganawar sulhu a Morocco, da wasu sauran labarai.

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau 'yan siyasan Libya daga gwamnatoci biyu dake hamayya da juna sunyi ganawar sulhu a Morocco, da wasu sauran labarai.