VOA60 AFIRKA: Wakilan bangarori biyu da ke fada a Libya sun ce sun cimma matsaya kan wasu yarjeniyoyi game da kasar, da wasu sauran labarai.
Your browser doesn’t support HTML5
VOA60 AFIRKA: Wakilan bangarori biyu da ke fada a Libya sun ce sun cimma matsaya kan wasu yarjeniyoyi game da kasar bayan tattaunawa a zagaye na biyu a Maroko, da wasu sauran labarai.