VOA60 Afrika: A Madagascar A kalla mutane 17 suka mutu, sama da 6,000 suka rasa muhallansu

Your browser doesn’t support HTML5

A Madagascar A kalla mutane 17 suka mutu, sama da 6,000 suka rasa muhallansu a sakamakon mahaukaciyar guguwar “Eliakim” da ta ratsa tsibirin a cikin karshen mako.