VOA60 AFIRKA: Gwamnatin Habasha ta na sake gargadin mutane da suke zagaye da babban birnin Tigray da su bar wurin, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau gwamnatin Habasha ta na sake gargadin mutane da suke zagaye da babban birnin yankin Tigray da su bar wurin, da wasu sauran labarai.