VOA60 AFIRKA: A Tanzania dan takarar shugaban kasa na babbar jam'iyar adawa ya ce ba zai amince da zaben da aka yi ba, da wasu labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau a Tanzania dan takarar shugaban kasa na babbar jam'iyar adawa ya ce ba zai amince da sakamakon zaben da aka yi ba, da wasu sauran labarai.