VOA60 Afirka: A Najeriya Wasu Masu Sha’awar Tseren Keke, Sun Shirya Gasar Tsere A Legas

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: Wasu masu sha’awar tseren keke, sun shirya gasar tsere a Legas, da zimmar bunkasa wasan tseren keke a Najeriya, wacce ta fi maida hankali kan wasan kwallon kafa.