Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: A Mexico Bakin Hauren Da Suka Fito Daga Yankin Tsakiyar Amurka, Sun Nufi Wani Matsuguni Na Biyu A Tijuana A Daren Jiya Alhamis


please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Mexico: Bakin hauren da suka fito daga yankin tsakiyar Amurka, sun nufi wani matsuguni na biyu a Tijuana a daren jiya Alhamis, yayin da ‘yan gudun hijra dubu shida ke tsaye a kan iyaka Amurka, inda suke jiran dama ta samu domin su shiga.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG