VOA60 Duniya: Jakadan Rasha, Grigory Logvinov Yace Duniya Zata Shiga Yanayin Zaman Doya Da Manja

Your browser doesn’t support HTML5

Australia: Jakadan Rasha, Grigory Logvinov yace duniya zata shiga yanayin zaman doya da manja inda har kasashen yamma suka ci gaba da mayar da Rasha saniyar ware.