Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: ‘Yan Sandan Kenya Sun Tsare Dan Jam’iyar Adawa Miguna Miguna A Filin Tashen Jirage

VOA60 Afirka: ‘Yan Sandan Kenya Sun Tsare Dan Jam’iyar Adawa Miguna Miguna A Filin Tashen Jirage
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

‘Yan sandan Kenya sun tsare dan jam’iyar adawa Miguna Miguna a filin tashen jirage, ana zargin shi ne da laifin cin amanar kasa, inda aka fitar da shi daga kasar watan Fabrairu saboda goyon bayan da ya nuna wa shugaban ‘yan adawa Raila Odinga.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG