UNGA: Wasu Dalilai Da Kan Hana Manufofin Taron UNGA Kai Labari

Your browser doesn’t support HTML5

A babban taron majalisar dinkin duniya da ya gudana a nan Amurka, shugabannin kasashen duniya sun sanar da takwarorinsu matsaloli da kuma manufofinsu, mun tambayi Farfesa Sheriff Ghali Ibrahim, na Jami’ar Abuja, dalilin da ya sa manufofin da ake cimmawa a wajen irin wannan taro, ba sa kai labari