TUBALIN TSARO: Yadda Kungiyar BIAFRA Ta Kwace Wata Babbar Motar Soji Daga Hanun Mayakan Kasar - Oktoba 07, 2023

Hassan Maina Kaina

Kungiyar yan awaren BIAFRA da ke rajin ballewa daga Tarayyar Najeriya na ci gaba da tafka aika aika ta hanyar kai hare hare ga fararen hula da jami'an tsaro a kudu maso gabashin Najeriya.

A baya bayannan dai kungiyar ta kwace wata babbar motar soji daga hanun mayakan kasar kana ta na ci gaba da kafa dokokin da ke kara bijirewa tarayyar Najeriya ya hanyar kafa dokokin hana amfani da lambar mota irin na Najeriya da ma ci gaba da kakabawa jama'ar yankin dokar zaman gida duk ranar litinin.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO IPOB