TUBALIN TSARO: Gazawar Gwamnatin Najeriya Wajen Karbo Wadanda Aka Sace Lokacin Harin  Jirgin Kasa A Hanyar Kaduna, Afrilu 16, 2022

HAssan Maina Kaina

A cikin shirin Tubali na wannan makon mun duba gazawar gwamnatin Najeriya wajen karbo mutanen da aka sace a lokacin da ‘yan bindiga suka kai hari kan jirgin kasa mai tafiya tsakanin kaduna da Abuja.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Gazawar Gwamnatin Najeriya Wajen Karbo Wadanda Aka Sace Lokacin Harin Jirgin Kasa A Hanyar Kaduna, Afrilu 16, 2022