TUBALIN TSARO: ECOWAS Ta Yi Watsi Da Shirin Sojojin Nijar Na Mika Mulki Bayan Shekaru Uku - Agusta 26, 2023

HAssan Maina Kaina

Shugaban majalisar gwamnatin mulkin soji a kasar Nijar ya ayyana shirin sake maida kasar bisa turbar demokradiyya na tsawon shekaru uku, al'amarin da ECOWAS ta ce sam ba zai ta yiwu ba.

Ecowas dai a baya ta nemi lalle a dawo da kasar bisa tsarin mulki nan take, inda ta kai ga har ta yi barazanar amfani da karfin soja.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO