TUBALIN TSARO: Matsalar Satar 'Yan Makaranta A Arewacin Najeriya, Maris 15, 2024

HAssan Maina Kaina

ABUJA, NIGERIA - A shirin 'Tubalin Tsaro' na wanan makon mun duba batun satar mutane da a baya bayan nan ke daukar wani sabon salo na satar ‘yan makaranta masu dumbin yawa a Najeriya, al'amarin da kuma ke kara jan hankali a ciki da wajen kasar.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Matsalar Satar 'Yan Makaranta A Arewacin Najeriya,, Maris 15, 2024.mp3