TSAKA MAI WUYA: Zargin Da ‘Ya’yan Bazoum Su Ka Yi Cewa Tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou Na Da Hannu A Juyin Mulkin, Mayu 14, 2024

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C

A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun ci gaba da tattaunawa ne akan zargin da ‘ya’yan Bazoum suka yi cewa juyin mulkin jamhuriyar Nijar da hannun tsohon shugaban kasa Mahamadou Issoufou.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Zargin ‘Ya’yan Bazoum Cewa Tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou Na Da Hannu A Juyin Mulkin, Mayu 14, 2024