TSAKA MAI WUYA: Zargin Faransa Kan Cewa Tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou Na Da Hannu A Juyin Mulkin Nijar, Mayu 21, 2024

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin 'Tsaka Mai Wuya' na wannan makon, mun ci gaba da tattaunawa ne akan zargin ‘ya’yan Bazoum da kuma zargin Faransa na cewa juyin mulkin Jamhuriyar Nijar da hannun tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou, zargin da mukarrabansa suka musanta.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Zargin Faransa Kan Cewa Tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou Na Da Hannu A Juyin Mulkin Nijar, Mayu 21, 2024