TSAKA MAI WUYA: Yadda Kotun Daukaka Kara Take Sauke Gwamnonin Da Aka Zaba A Najeriya, Kashi Na Karshe - Nuwamba 28, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

A cikin shirin "Tsaka Mai Wuya" na wannan makon, za mu kawo muku kashi na karshe na tattaunawa akan lamarin da ke faruwa a Najeriya kan yadda kotu ke sauke gwamnonin da aka zaba, musamman na jami'yyun adawa, lamarin da ke janyo ce-ce-ku-ce.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Yadda Kotun Daukaka Kara Take Sauke Gwamnonin Da Aka Zaba A Najeriya.mp3