WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun ci gaba ta batun tsarin dimokaradiyya a kasar Kamaru, a karkashin mulkin shugaban kasar Paul Bila, wanda shine mafi tsufa a Afirka, da ya kwashe shekaru 42 yana mulki.
Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5