TSAKA MAI WUYA: Muhawarar Dambarwar Siyasa Da Aka Kammala A Jihar Adamawan Najeriya-Kashi Na Karshe, Mayu 16, 2023

Aliyu Mustapha Sokoto

Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin na wannan makon, za mu karasa batun Muhawarar dambarwar siyasa da aka kammala ne a jihar Adamawan Najeriya game da zaben gwamna.

Gwamnan Adamawa Fintiri (Facebook/Gwamnatin Adamawa)

Gwamnan Adamawa Fintiri (Facebook/Gwamnatin Adamawa)

Saurari cikakken shirin Daga Aliyu Mustapha Sakkwato:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Kammala Muhawarar Dambarwar Siyasa Da Aka Kammala A Jihar Adamawan Najeriya, Mayu 16, 2023.mp3