TSAKA MAI WUYA: Juyin Mulkin Nijar Da Takunkumin ECOWAS A Kasar, Kashi Na Biyu - Agusta 15, 2023

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon cigaban shirin makon da ya shude ne da ya maida hankali kan juyin mulki a Jamhuriyar Nijar da kuma takunkumin da ECOWAS ta sanya wa sojojin da su ka yi juyin mulkin.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA