TSAKA MAI WUYA: Hukuncin Kotun Koli Game Da Zaben Shugaban Kasa A Najeriya, Oktoba 31, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun duba hukuncin da kotun koli ta yanke game da zaben shugaban kasar Najeriya da aka yi a watan Fabrairun 2023.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Hukuncin Kotun Koli Game Da Zaben Shugaban Kasa, Oktoba 31, 2023.mp3