Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Martanin Jam’iyyun NNPP Da APC Kan Hukuncin Da Kotun Zabe Ta Yanke A Kano, Kashi Na Daya – Satumba 26, 2023


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin 'Tsaka Mai Wuya' na wannan makon ya duba batun yadda kotun sauraran korafe-korafen zaben gwamna a jihar Kano da ke Najeriya ta yanke hukunci na zaben gwamna da aka yi na ranar 18 ga watan Maris, 2023.

Kotun dai ta soke zaben Gwamna Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) na jam’iyyar NNPP, inda ta ayyana sunan Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben.

Saurari shirin cikin sauti:

TSAKA MAI WUYA: Martanin Jam’iyyun NNPP Da APC Kan Hukuncin Da Kotun Zabe Ta Yanke A Kano, Kashi Na Daya – Satumba 26, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:43 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG