TSAKA MAI WUYA: Hukunce-Hukuncen Zabe Da Kotun Kolin Najeriya Ta Zartar, Kashi Na Hudu - Fabrairu 05, 2024

Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ya ci gaba da tattaunawa akan hukuncin da kotun kolin Najeriya ta yanke daga kararrakin zaben gwamnoni na watan Maris shekarar da ta gabata.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA