TSAKA MAI WUYA: Banbancin Subuwar Gwamnatin Tinubu Da Ta Buhari, Yuni 20, 2023

Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun duba wasu abubuwa da suka banbanta sabuwar gwamnatin Tinubu da ta Buhari duk da yake jam’iyya daya suka fito, da kuma tasirin matakin mataimakin shugaban kasa, da aka ji shi yana neman gafarar mutane.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Duba Banbancin Subuwar Gwamnatin Tinubu Da Ta Buhari, Yuni 20, 2023.mp3