TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Kashi Na Hudu, Nuwamba 22, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

A wannan karon, masu muhawara a shirin sun yi tsokaci kan irin tasirin da addinin dan takara zai iya yi a zaben 2023 da ke tafe.

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya kawo muku kashi na hudu ne kan muhawara bisa dalilan da suke sa ake samun ce-ce-ku-ce tsakanin manyan addinai biyu a Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Kashi Na Hudu, Nuwamba 22, 2022