TSAKA MAI WUYA: Yadda Kotun Daukaka Kara Take Sauke Gwamnonin Da Aka Zaba A Najeriya, Nuwamba 21, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun tattauna ne akan lamarin da ke faruwa a Najeriya kan yadda kotu ke korar gwamnonin da aka zaba musamman na jam’iyyar PDP ana ba da kujerun ga ‘yan jam’iyyar APC.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Yadda Kotun Daukaka Kara Take Sauke Gwamnonin Da Aka Zaba A Najeriya, Nuwamba 21, 2023