TSAKA MAI WUYA: Batun Ficewar Nijar, Burkina Faso Da Mali Daga CEDEAO, Kashi Na 1 - Fabrairu 13, 2024

Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C

Shirin ya tantauna kan ficewar Nijer Burkina Faso da Mali daga CEDEAO a bisa zargin kungiyar da kaucewa manufofin da aka kafata. Wadanan kasashe da suka fada karkashin mulkin soja na fuskantar matsin lamba daga kungiyar ta bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma dan ganin an gaggauta shirya zabubukan da za su mayar da al’amuran mulki a hannun farar hula.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA