Tsadar Rayuwa: Mazauna Garin Dikwa Sun Yi Zanga-Zanga A Jihar Borno

Your browser doesn’t support HTML5

A jihar Borno a Najeriyar, halin matsin rayuwa ya sa mazauna garin Dikwa yin zanga-zanga, inda daruruwan mutane suka fito da nufin shiga daji don cin duk irin ganyen da suka ci karo da shi. Kazalika, mutanen garin sun ce yunwa na barazanar ingiza wasunsu shiga kungiyar Boko Haram.