VOA60 Duniya: Trump Ya Yi Barazanar Harba Makamai Masu Linzami Zuwa Syria

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump, ya bayyana a shafinsa na Twitter cewa Rasha ta kwan da shiri domin makamai masu linzami na nan zuwa Syria a wani matakin mayar da martani kan harin da ake na zargi amfani da makami mai guba.