Tauraron Daud

Tauraron Daud: Alamar alhinin kisan Yahudawa 11 a Amurka

An shiga amfani da alamar tauraron Dauda don nuna alhinin kisan Yahudawa a Pittsburgh, jahar Pennsylvania ta Amurka.