TASKR VOA: Matsanancin zafin wasu sassan duniya, hukumomi suna ba mutane shawarar daukan matakan sanyaya jiki don kauce samun cuta ko mutuwa

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da Trump da Biden za su sake karawa a zaben bana dukkansu sun tabo batun tashin hankalin 6 ga watan Janairun 2021 a yakin neman zabensu; Wasu manoma a jihar Neja dake arewacin Najeriya su na korafin cewa gwanmati ta kwace filayen su ne da karfi ba tare da diyya ba, da wasu rahotanni